Subscribe to our newsletter:

ALƙIBLA ● LOKUTTAN SALLAH ● CIKAKKEN KIRAN SALLAH DON TUNATARWA ● MASALLATAN DUNIYA ● SALON JUYA KWANAN WATA ZUWA NA HAUSA

$1.99
iPhone / iPad
Genres:
  • Reference
  • Navigation
I want this app
Download from AppStore

🔲 Yana da saukin amfani
🔲 Yana bada mafi daidaituwar alkibla ta amfani da komfas da aka saita da hotunan tauraron dan adam .
🔲 Daidaitattun lokuttan sallah na duniya tareda zabi na hanyoyi 8 na lissafin lokuttan.
🔲 Zabi na sautukka masu inganci don tunatarwa, cikakken/gajeren kiran sallah ko kuma tilawa.
🔲 Kararrawar asuba da kuma ta yau-da-gobe
🔲 Nuna adireshin masallatan dake kusa da kuma nisansu daga wurin da ake
🔲 Kai tsaye yana gano wurin da ake a taswirar duniya